Sinima a Botswana

Sinima a Botswana
aspect in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Botswana
John Dozy ɗan fim a kasar
Tambarin fim din kasar

Tarihin Sinima na Botswana (ko sinima a Botswana ) ya ƙunshi yin fim a ƙasar Botswana dake Kudancin Afirka, kafin da bayan samun ƴancin ƙasar Botswana. Fim ɗin Botswana yana kuma ɗaya daga cikin manyan gidajen sinima na Afirka wanda ya haɗa da gidajen sinima na ƙasa na Benin, Masar, Kenya, Najeriya da Afirka ta Kudu, da sauransu.

Wasu sun yi wa lakabin masana'antar fim ta Botswana "Botswood", kwatankwacin yadda ake kiran masana'antar fina-finan Indiya "Bollywood ", ta Najeriya " Nollywood ", da kuma ta Amurka " Hollywood ".


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy